World News

Sabuwar wakar dauda kahutu rarara gawuna is coming su tsula ne suka jawo fadan

Tofah ana wata ga wata yanzu yanzu mawaki dauda kahutu rarara ya saki zazzafar wakarsa mai taken gawuna is coming su tsula kune kukaja fadan.

wannan waka tayi matukar tada hankalin yan kwankwasiyya sosai da sosai kuma mawakin dauda kahutu rarara yayi bayanai sosai a wannan wakar tasa ta gawuna is coming tirkashi.

menene ra’ayinku akan wannan wakar ta mawaki dauda kahutu rarara muna fatan Allah ya bamu zaman lafiya a cikin jiharmu ta kano ameen .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈