World News

Abba gida gida ya fashe da kuka bayan kotu ta yanke hukunci shiga kaji gaskiyar magana akan….

Tofah yanzu yanzu muke samun labarin cewa wai abba gida gida ya fashe da kuka bayan yaji kotu tace gawuna shine halastaccen gwamnan kano.

mutane suna ta yada wannan labari amma ba gaskiya bane gaskiyar maganar shine yayi bayani a cikin bacin rai kuma ya nuna rashin jin dadinsa akan wannan hukunci.

sannan ya kara dacewa zasuyi apeal a kotun koli sannan idan basu samu nasara ba sai su hakura Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈