World News

Kalli cikakken bidiyon gawuna da rarara da ganduje suna ta murna a cikin gidan gawuna dake abuja

Tofah angano mawaki dauda kahutu rarara tare da tawagarsa da kuma baba ganduje sunje gurin gawuna domin tayashi murnar lashe zabe a kotu.

wannan bidiyo ya fito ne kai tsaye daga shafin yaron mawaki dauda kahutu rarara wanda akafi sani da rabi’u garba gaya sannan kuma bidiyon yadau hanjalin mutane da dama .

duk da dai gwamnan jihar kano abba gida gida yace bazai hakura ba saiya daukaka kara a kotun apeal ba tare da bata lokaci ba Allah yasa mudace ameen summa ameen .

thanks for watchings.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈