World News

Alhamdulillah yanzu yanzu tinubu ya dawo da tallafin man fetur kalli wannan bidiyon kaga yadda…

Yanzu yanzu shugaban kasar nigeria asiwaju bola ahmed tinubu ya dawo da tallafin man fetur wanda hakan ya saka yan nigeria farin ciki sosai.

manyan manyan tashoshi sun wallafa cikakken rahoton akan cewa tinubu ya kashe trillion dari da sittin a watan August domin dawo da tallafin man fetur kuma komai ya dai daita.

muna fatan Allah yasa hakan ya zama Alkhairi a gurin yan nigeria da kuma al ummar musulmai mungode sosai da sosai masu bibiyar mu.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈