World News

Innnalillahi wa inna ilaihirraj un mawaki dauda kahutu rarara yayi hatsari kalli bidiyon nan kaga…

Munsamu wani labari mara dadi na cewa mawaki dauda kahutu rarara yayi hatsari a mota inda daga bisani mawakin yayi bayani da bakinsa akan hatsarin.

mawakin dauda kahutu rarara ya bayyanawa duniya cewa yadda ya shiga cikin motar lafiya haka ya fita daga cikinta lafiya babu wani abu daya sameshi ko dan kadan kawai motarce ta samu matsala.

Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da bayyana mana ra’ayinku a comment section masoyan mu

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈