World News

Magana tayi zafi nnpp ta aikawa alkalai martani mai zafi kalli bidiyon nan kaji yadda…

Yanzu yanzu jam iyar nnpp tayi martani zuwa ga alkalan da suka yanke hukuncin zaben gwamnan kano inda alkalan suka kira yan kwankwasiyya da yan ta adda.

A cikin yan kwankwasiyya akwai mutanen da sukayi barazanar kashe alkalan da zasu yanke hukunci idan har sukayi hukuncin ba dai dai ba hakanne ya jawo alkalan sukayi wannan martani.

itama jam iyar ta nnpp ta mayar musu da martani akan wannan magana Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode ku bayyana mana ra’ayinku.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈