World News

Sabuwar wakar tijjani gandu zama daram dakau abba gawuna is coming karyane ta tada hankalin yan apc a kano

Zama daram dakau abba mawakin kwankwasiyya tijjani gandu ya saki zazzafar wakarsa mai taken zama daram dakau abba gawuna is coming karyane.

wannan waka tayi matukar nishadantar da yan kwankwasiyya da kuma bawa yan gandujiyya tsoro saboda waka ce mai nuni da cewa abba gida gida har yanzu yana kan karagar mulkinsa a kano.

wata siyasa sai kano a yanzu haka dai siyasar tadau zafi sosai a kano Allah yasa mudace ameen summa ameen kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈