World News

Kalli bidiyon yadda awaki suka cinye ganyan tabar wiwi kilo 272 sukai ta tsalle abun mamaki

Tumaki sun cinye ganyan tabar wiwi mai yawan gaske wanda hakan ya jawowa tumakin matsala sukai ta tsalle fiye da yadda suka saba .

anshuka tabar wiwin ne domin yin magani da ita kimanin kilo 272 a kasar girka inda awakin sukayiwa tabar wiwin chinchirindo suka cinye ta gabaki daya hakan ya saka tumakin a cikin rudani.

ana wata ga wata kenan inda ranka kasha kallo menene ra’ayinku akan wannan labari da muka kawo muku ku tura mana sakonku ta comment section.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈