World News

Innalillahi kalli bidiyon yadda wata mata take tura kurar ruwa don ciyar da yayanta marayu abun tausayi

Innalillahi wa inna ilaihirraj un Ana cikin wani hali a kasar nan kalli yadda wata mata a arewacin nigeria take tura kurar ruwa domin ciyar da yayanta marayu .

wannan abu yayi matukar tada hankalin jama’a kuma ya kamata al umma su hanzarta taimakon wannan mata don inganta rayuwarta da kuma rayuwar wa yan nan yayan nata don girman Allah.

Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site domin samun labaran duniya da kuma labaran kannywood.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈