World News

Kalli bidiyon yadda sojojin faransa suka dauki hanyar ficewa daga nijar alhamdulillah yancin kai ya samu

Da dumi duminsa yanzu yanzu sojojin faransa sun dauki hanyar ficewa daga kasar nijar kimanin mutum dari hudu na farko kenan kafin tafiyar sauran.

duk wani dan nijar zaiji dadin wannan labarin sannan kuma zaiyi farin ciki da jin wannan labarin sabida nijar ta dauki hanyar samun yancin kai da kai kuma zasu samu cigaba mai yawa.

ya kuke ganin wannan kasa ta nijar zata kasance idan sojojin faransa suka fice daga kasar ku bayyana mana ra’ayinku a comment section.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈