World News

Shifa kwankwaso daya zama bawa a aljanna gwanda ya zama sarki a wutar jahannama cewar ganduje kalli bidiyon nan…

Shifa kwankwaso da ya zama bawa a aljanna gwanda ya zama sarki a jahannama cewar ganduje a wani bidiyon da yake yawo a tashar hausa world news tv.

A gaskiya wannan martani yayi zafi sosai inda mutane suke cewa kamar akwai jahilci a cikin maganar tsohon gwamnan jihar kano dr abdullahi umar ganduje kuma yan kwankwasiya sun nuna damuwarsu akan hakan.

yakamata idan za’a dinga adawar siyasa akeyi iya bakin gwargwado Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈