World News

Kalli bidiyon kayan garar da abba gida gida zai baiwa zawarawan daza a aurar a jihar kano masha Allah

Wannan shine cikakken kayan gara da abba gida gida ya kawowa zawarawa da za’ayi bikinsu a cikin jihar kano da yardar Allah bada dadewa ba.

kamar yadda kuka sani gwamnan jihar kano abba kabir yusuf zaiyi auran zawarawa tare da hadin gwiwar kungiyar hisbah karkashin jagorancin malam daurawa wannan aure abune mai mahimmanci.

Allah yasa ayi a sa’a ameen summa ameen mungode kuci gaba da bibiyar wannan shafin domin samun labaran duniya da kuma na siyasa.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈