World News

Duk duniya babu abunda nake sha’awa kamar aure idan kana sona kayimin magana sadaki ma zan iya biya

Babu abunda nake sha’awa a rayuwata kamar aure idan nasamu wanda yakesona ko sadaki zan iya biya masa karkuyi kasa a gwiwa kuyimin magana .

Tofah samari ga dama ta samu mai kyau ga duk mai sha’awar aure sai yayiwa wannan budurwar magana akan profile dinta kamar yadda jimina hausa suka wallafa akan shafinsu.

Wannan labari zai yiwa mutane matukar dadi wasu ku bayyana mana ra’ayinku a comment section muna jiranku sannan muna jiran abunda zaku fada.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈