World News

Yanzu yanzu matar jarumin kannywood lukman labarina ta haifa masa jariri kalli bidiyon nan kaga…

Yanzu yanzu matar jarumin kannywood lukman labarina ta haifa masa santalelen jariri wanda akayi aurensa wata goma baya da suka wuce.

muna fatan Allah ya raya wannan jariri yasa mahaddacin alqur’ani ne yasa mai kishin addinin musulunci ne ameen summa ameen muna yiwa lukman fatan Alkhairi da tayashi murna akan hakan.

wannan sako ne daga babban shafin yada labarai na hausa world news Menene ra’ayinku akan wannan labari ku bayyana mana a comment section.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈