World News

Masha Allah matar da take tura kurar ruwa ta samu alkhairi a gurin kwankwaso da abba gida gida

Masha Allah matar dake turawa kurar ruwa ta samu Alkhairi daga gurin abba gida gida da kwankwaso inda ta samu manya manyan kyaututtuka.

kamar yadda kuka sani a baya munkawo muku labarin wata mata mai ya’ya marayu wacce take tura kurar ruwa tana ciyar da iyalanta a cikin kano bayan kwankwaso ya samu labari .

ya aika dan majalissar yankinsu domin duba halinda matar take ciki Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode sosai da sosai .

thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈