World News

Wallahi indai baka kai shekara talatin ba kayimin karami a soyayya kabari ka girma tukunna cewar fareeda tofa

Tofah wata budurwa tayi martani mai zafi zuwa ga samari masu nemanta da soyayya inda tayi bayani akan cewa indai baka wuce shekara talatin ba kayi mata kankanta a soyayya.

wannan matashi mai suna fareedah tofa tayi wannan magana ne a social media inda maganar ta karade duniya baki daya samari kuma sai tofa albarkacin bakinsu sukeyi akan maganar.

dokin karfe tv ne suka wallafa cikakken rahoton mu kuma muka kawo muku mun gode sosai da sosai menene ra, ayinku akan wannan batu.

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈