World News

Yanzu yanzu gwamnatin kano ta kama shugaban yan gawuna is coming akan kalaman rashin da’a ga gwamnati

Tofah ana wata ga wata gwamnatin kano ta kama shugaban yan gawuna is coming sageer tarda ungoggo akan kalaman batanci ga gwamnatin kano.

wannan matashi mai suna sageer tarda ungoggo shine shugaban yan gawuna is coming wanda yayi kalamai marasa dadi akan gwamnatin abba kabir yusuf hakan ne ya jawo masa dauri a kano.

yakamata matasa mu kiyaye bakinmu saboda hausawa na cewa baki shike yanka wuya Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode.

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈