World News

Tirkashi: ministan abuja wike zai rushe wani bangaren masallacin abuja zai kara fadin titi

Tofah ministan abuja wike zai rushe wani bangaren masallacin abuja zai kara fadin titi inda musulmai sukayi masa cha akan wannan kudirin nashi.

wasu daga cikin musulmai suna ganin cewa dan ba musulmi bane shine yake son taba martabar musulunci a garin abuja shine zai rushe wani bangaren masallacin yakamata gwamnati tasa ido.

wannan kudiri na wike ba mai kyau bane Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode menene ra’ayinku akan wannan rahoton .

thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈