World News

Yanzu yanzu an maka mawaki rarara a kotu akan kalaman cin mutunci da yayiwa buhari tsohon shugaban kasa Kalli bidiyon nan kaga….

Tofah ana wata ga wata a yaune ranar litinin aka Maka mawaki dauda kahutu rarara a kotu akan kalaman cin mutunci da yayiwa tsohon shugaban kasa buhari .

Wannan kalamai na mawaki dauda kahutu rarara sunyi matukar batawa Al umma Rai saboda duk Wanda ya saurari kalaman nasa zaiji akwai butulci da Kuma son zuciya tsantsa hakanne yasa matashin ya gurfanar dashi a gaban kotu .

Amma Kuma mutane da dama suna goyon bayan mawaki dauda kahutu rarara saboda wasu dalilai menene ra’ayinka kana cikinsu kokuma baka cikinsu muhadu a comment section.

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈