World News

Abba gida gida ya dauki nauyin wasu Yan biyu da aka Haifa a manne zuwa kasar India domin ayi musu aiki Kalli bidiyon nan kaga…

Tausayi da jinkai:- gwamnan jihar Kano Abba gida gida ya dauki nauyin wasu Yara Yan biyu da aka haifesu a hade a jihar Kano zuwa India domin ayi musu aiki.

Gwamnan jihar Kano alhaji Abba Kabir yusif yana gudanar da ayyukan alkhairi babu kakkautawa sanna n Kuma Yana taimakawa Al ummar jihar Kano sosai da sosai musamman ma marasa lafiya Muna fatan Allah ya dafa.

Cikakken rahoto daga Hausa world news menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku na Abba gida gida .

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈