World News

Kotun daukaka kara ta bawa gawuna nasara akan abba amma ku kalli bidiyon domin jin yadda ta kasance

Tofah kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar dr nasir yusuf gawuna na jam iyar apc inda tace kotun tribunal tayi dai dai da hukuncin data yanke tun a baya.

Wannan hukunci bazai yiwa yan kwankwasiyya da magoya bayan abba gida gida dadi ba ya kuke ganin wannan hukuncin da kotu ta yanke ku bayyana mana ra’ayinku a comment section muna godiya sosai da sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈