World News

Masha Allah matar jarumin kannywood abale ta haihu kalli wannan bidiyon kaga..

Masha Allah matar shahararren jarumin masana’antar kannywood wanda akafi sani da abale ta haifa masa santalelen jariri muna fatan Allah ya raya masa

Kamar yadda kuka sani a baya munkawo muku labarin cewa jarumin zaiyi aure bayan bikin kuma Allah ya azurtashi da samun santalelen jariri.

Menene ra’ayinku akan wannan rahoton da muka kawo muku ku bayyana mana ra’ayinku akan wannan labarin mungode sosai da sosai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈