World News

Jam’iyar nnpp kwankwaso ta karbi bukatar atiku za’ayi maja domin ceto nigeria daga cikin halin da ake ciki

Tofah a wata sanarwa da atiku abubakar ya fitar wacce yakeso a hada kungiyar hadaka kamar yadda aka hada apc a 2015 jam’iyar nnpp ta bukaci hakan

Jam iyar nnpp tace wannan kudiri ne mai kyau wanda atiku abubakar ya shirya sai dai za’a duba lamarin domin yin gyara a cikin lamarin duk kananun jam iyu zasu hade guri daya.

Wannan kudiri za’ayi ne domin kwatowa yan nigeria hakkinsu da ake musu mulkin kama karya a kasar ta nigeria idan haka zai zama alkhairi Allah yasa ayi ameen summa ameen.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈