World News

mahaifiyata ce ta hanani muqabala da kungiyar izala ba tsoro naji ba cewar dr idris dutsen tanshi shiga kaji yadda..

Tofah bayan an shirya wata zazzafar muqabala tsakanin dr idris duten tanshi da kuma kungiyar izala akan bangare na addini dr idris ya fasa yin muqabala da kungiyar izala.

Malamin ya bayyanawa duniya cewa mahaifiyarsa ce ta hanashi halartar wannan taro na muqabala hakan ne yasa shi ya fasa zuwa gurin muqabalar tare da cewa ya janye.

Allah yasa mudace aneen summa ameen menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku ku bayyana mana a comment section mungode sosai da sosai.

Thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈