World News

Bidiyon rarara yana karatu a gurin sadakar aminu s bono yaja hankalin mutane da yawa

Allah sarki rayuwa mawaki dauda kahutu rarara yayi karatun al qur’ani mai girma a gurin zaman makokin darakta aminu s bono muna fatan Allah ya jikansa da rahama .

Babban mai kula da social media ta rarara rabi’u garba gaya shine ya wallafa cikakken bidiyon akan shafinsa na tik tok mutane suna ta bayyana ra’ayinsu akan bidiyon.

Muna fatan Allah yaji kansa yayi masa rahama ameen summa ameen idan tamu tazo Allah yasa mudace mungode sosai da sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈