World News

Yanzu yanzu za’ayi bincike akan takardun shari’ar abba da gawuna kalli bidiyon nan kaji yadda….

Kungiyar NJC tace zatayi bincike akan takardun shari’ar jihar kano tsakanin abba gida gida da kuma dr nasir yusuf gawuna saboda matsalar da aka samu a ciki.

NJC kungiya ce babba wacce take aiki akan shari’a kuma ta bayyanawa duniya cewa zatayi bincike akan wannan batun shari’ar da akeyi tsakanin dr nasir yusuf gawuna da abba gida gida.

Batun shari’ar ya dauki hankalin jama’a da yawa a fadin duniya baki daya Allah yasa mudace ameen summa ameen Allah ya tabbatar da gaskiya akan karya.

Thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈