World News

Asiri ta tonu lauyan abba gida gida ya bayyanawa kotun koli kuri’u dubu daya marasa kyau amma kotu soke 165k

Babban lauyan abba gida gida ya shaidawa kotu cewa kuri’a dubu daya da dari takwas ce aka samu babu stamp amma kotu ta sokewa abba gida gida kuri’u 165k

A yanzu haka dai kallo ya koma sama inda abba gida gida ya daukaka kara zuwa kotun kolin nigeria domin kotu ta kwato masa hakkinsa da kotun tribunal ta kwace masa

Labari legit. Ng hausa ne suka wallafa a shafinsu na facebook menene ra’ayinku akan wanana labarin mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈