World News

kin raina kayan lefen dubu dari uku 300k amma a dubu biyu za’ayi zina dake Cewar hadiza adamu santuraki

Wata babbar marubuciya a shafin sada zumunta na facebook wacce akafi sani da hadiza adamu santuraki tayi wannan jawabin a facebook inda take cewa.

Kinqi ki kqrbi lefen dubu dari uku da sadaki dubu saba’in a matsayin auren yarki amma a naira dubu biyu wani zaije yayi zina da ita Allah ya tsare mana zukatanmu.

Ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan shafin namu mai kawo labaran duniya sahihai menene ra’ayinku akan wannan batun

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈