World News

Rigima ta kaure da lauyoyin abba gida gida da alkalai a kotun daukaka kara kalli bidiyon nan… Daga legit ng

Tofah rikici ya kaure tsakanin lauyoyin abba gida gida na jam’iyar nnpp da kuma alkalan kotu akan fitar da takaradar ctc kamar yadda tashar legit. Ng hausa suka rawaito.

Kotun ta sauya takardar data bawa abba gida gida nasara a wani bangare a ciki inda ta bada sabuwa wannan abu shine ya jawo cece kuce harda kaurewa da hayaniyar.

A yanzu haka dai kallo ya koma sama tunda kowa yana jiran hukuncin kotu ne akan shari’ar gwamnan kano Allah ya bawa mai gaskiya gaskiyarsa ameen summa ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈