World News

Kwace mana mulki a jihar kano zai iya kawo tashin hankali a afica gaba daya nnpp

Jam iyar adawavta nnpp tayi martani mai zafi wanda ya jawo cece kuce a shafukan sada zumunta inda tace kwace mata mulki a kano na iya kawo tashin hankali a africa

  A wata zazzafar sanarwa da mukaddashin shugaban jam’iyyar na ƙasa, Abba Kawu Ali, yayi ya bayyana hakan inda kuma manema labarai sun dakko rahoton.

Bbc hausa sune suka wallafa cikakken rahoton a shafinsu na facebook menene ra’ayinku akan wannan labarin ku saka mana a comment section

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈