World News

Kwankwaso yayi zazzafan martani akan kisan masu maulidi da sojoji sukayi a kaduna kalli bidiyon nan…..

Engineer dr rabi’u musa kwankwaso yayi zazzafan martani akan kisan masu bikin maulidi da sojoji sukayi a garin kaduna ya kuma nuna bacin ransa akan hakan.

Jamiā€™an tsaro sun sake amfani da karfi a kan fararen hula, abin takaici ne mai sosa rai yadda sojoji suka halaka masu Maulidi in ji dr rabi’u musa Kwankwaso

Muna fatan Allah ta kawo sauki a arewacin nigeria ameen summa ameen mungode menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku ku bayyana mana a comment section.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANIšŸ‘ˆ