World News

Da wanda suka mutu a gurin maulidin kaduna gwanda ka mutu kana zina ko luwadi cewar baffa hotoro

Tofah daya daga cikin malaman jihar kano wanda akafi sani da baffa hotoro yace da ace ka mutu a gurin maulidi gwanda ka mutu kana zina kokuma luwadi.

Wannan kalamai na malamin yayi matuqar tsauri kuma zai iya tada tarzoma tsakanin yan izala da dariqa a gaskiya yakamata mutane suke yiwa kansu adalci.

Tsakanin yan izala da dariqa dukkaninsu musulmai ne kuma bai kamata ake irin wannan kalamai marasa dadi ga juna ba Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode.

Thanks for watching

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈