World News

Tofah sheikh abduljabbar kabara ya aiko da wasika daga gidan yari kalli abunda yace…

Tofah ana wata ga wata sheikh abduljabbar kabara wanda aka yankewa hukuncin kisa akan zargin yayi batanci ga fiyayyen halitta annabi muhammad s. A. W ya aiko da wasika

Wannan takarda da akace abduljabbar ne ya rubutota manyan tashoshi na yada labarai kamar apa hausa da sauransu sun wallafa akan shafinsu na facebook da website.

Menene ra’ayinku akan wannan batu na aiko da wasikar abdulljabbar ku bayyana mana a comment section.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈