World News

Kwankwaso yakai ziyara kaduna inda sojoji suka jefawa masu mauludi bomb sannan kuma ya……

Masha Allah sanata rabi’u musa kwankwaso yakai ziyarar bazata jihar kaduna tudun biri inda sojoji suka jefawa masu mauludi bomb a kaduna sannan kuma yayi ta’aziyya ga wanda suka rasu.

Wannan babban abun tausayi abunda akayiwa masu mauludi a jihar kaduna zalinci ne kuma babu adalci akan hakan muna fatan Allah yabi musu hakkinsu na kashe musu yan uwa.

Ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai albarka domin samun labaran duniya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈