World News

Gaskiya ta bayyana akan kisan gillar da hafsat chuchu tayiwa abokin mijinta kalli bidiyon nan kaji

Gaskiya ta bayyana akan kisan saurayi nafi’u gorondo inda jawabai sai fita suke dalla dalla daga bakin hafsat chuchu wacce tayi ajalin saurayin har izuwa lahira.

Hafsat chuchu ta bayyanawa freedom radio cewa tayi yunkurin kashe kanta ne shikuma ya hanata sannan kuma ta dauki wukar ta fara caccaka masa har izuwa lahira.

Allah kasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai tarin albarka mungode

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈