World News

Daga zuwa neman aurenta an daura musu aure a ranar saurari labarin kaji yadda….

Tofah ana wata ga wata andaurawa saurayi aure daga zuwa tambayar auren yarinyar gaskiya wannna labari akwai abun mamaki labari daga comr abba sani pantami.

Dokin karfe hausa suna jan hankalin samari da cewa idan ba dagaske kake ba kar kaje neman auren yarinya saboda irin wannan abu daya faru Allah yasa mudace ameen.

Menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku nasan zai nishadantar da wasu daga cikin masu sauraronmu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈