World News

Yanzu yanzu mawakin kwankwasiyya tijjani gandu ya samu kyautar katuwar mota saurari jawabin kaji….

Alhamdulillah muna taya mawaki kwankwasiyya murnar damun kyautar mota babba wacce Allah ya azurtashi da samu wannan labari ya fito ne daga shafin nnpp kwankwasiyya.

A wani labari da shafin nnpp kwankwasiyya suka wallafa sunce anbawa mawakin kwankwasiyyar kyautar wannan motar hakan ne yasa suke tayashi murna da farin ciki.

Allah yasa lafiya ta kashe Allah ya tsareka daga sharrin karfe da kuma mahassada ameen summa ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈