World News

Innalillahi sau biyar tana samun mijin aure rashin kudin da za’a siya mata ko katifa ce yasa maganar auren take lalacewa

Allah sarki rayuwa wata budurwa wacce takai munzalin aure sau biyar tana samun mijin aure amma rashin kudin da za’a siya mata ko katifa yasa maganar auren take lalacewa.

A gaskiya wannan mata tana bukatar taimakon gaggawa ku duba shafin mai biredi tv na facebook sune suka wallafa cikakken rahoton kuma sun ajjiye account number ga wanda allah ya bawa ikon taimakawa.

Allah yasa mugama da duniya lafiya gaskiya ya kamata muke taimakon yan uwanmu musulmai Allah ya bada ikon taimakawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈