World News

Yanzu yanzu rarara ya saki waka mai taken takardar fede biri tazo shari’a tazo karshe

Yanzu yanzu rarara ya saki sabuwar wakarsa mai taken takardar fede biri tazo wannan waka kuma ta fusata magoya bayan yan kwankwasiyya sosai da sosai.

Rarara ya saki wakar ana gab da yanke hukuncin kotun koli inda hakan yake nuni da cewa zasu iya yin nasara a kotun kolin dake nigeriya Allah yasa mudace ameen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈