World News

Babu abunda na rasa amma yan bindiga sun koremu a cikin almajirai nake kwana cewar wannan dattijo kalli bidiyon…

Gaskiya wannan bawan Allah yana bukatar taimako yayi bayani akan cewa da yana da dukiya amma yan bindiga sun tarwatsa su a cikin almajirai yake kwana kalli bidiyon nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈