World News

Innalillahi wa’inna ilaihirraj’un matashi yabar wasiya mai zafi kafin rasuwarsa kalli abunda yace

Innalillahi wa inna ilaihirraj’un Allah yayiwa wani matashi rasuwa wanda yabar wasiyya wacce ta firgita jama’a kamar yadda abdullahi giggs ya wallafa arewa drop kuma suka kawo labarin.

Matashin yabar wasiya kamar haka inda yake cewa mahaifina da mahaifiyata nabarku lafiya domin ciwon ciki ya kamani wanda nake tunanin zan’iya barin duniya wannan itace wasiya ta akwai wanda suke bina bashi kamar haka.

Audu kwali yana bina dubu goma 10k
Haruna mai wankin hula yana bina dubu biyu 2k
Wannan shine password din waya na 491109

Allah yasa muyi kyakykyawan karshe ameen summa ameen .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈