World News
Na gudu daga kauyenmu saboda iyayena zasu auramin dan bindiga kalli bidiyon wannan yarinya kaji…
Wannan yarinya da kuke gani ta gudu daga kauyensu ne saboda za’a daura mata aure da babban barawo dan bindiga kamar yadda tashar mai biredi tv suka wallafa kalli cikakken bidiyon kaji.