World News

Yanzu yanzu ahmad musa yayi magana akan rashin sakashi a wasan nigeriya kalli kaji abunda ya fada

Ahmad musa yayi magana akan cewa mutane da yawa suna magana akan cewa har yqnzu ba’a saka ahmad musa a wasan nigeria ba na afcon ahmad musa yayi magana kamar haka.

Bana bukatar tashin hankali kawai masoyana kuci gaba da yimin addu’ idan Allah yayi nine zan kawo abunda akeao sai kuga ana sakani na bada abunda akeso kuma duk wanda aka saka a cikin wasan suna buga abunda ya kamata.

Wannan itace maganar da ahmad musa yayi a wata hira da gidan jaridar rfi hausa sukayi dashi amma menene ra’ayinku akan wannan magana ta ahmad musa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈