World News

Allah sarki cikin bacin rai daurawa yayi martani akan sakin murja ibrahim daga gidan yari kalli….

Allah sarki rayuwa malam aminu daurawa yayi magana mai zafi akan sakin murja ibrahim kunya da akayi daga gidan yari malamin ya nuna bacin ransa akan hakan.

Daurawa yace idan mutum yana ganin yafi karfin hukumar hisba baifi karfin Allah ba kuma zaije ya sameshi daurawa ya nuna bacin ransa sosai akan hakan.

Menene ra’ayinku akan wannan labari da muka kawo muku dangane da sakin murja kunya daga gidan gyaran hali ku bayyyana mana a comment section.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈