World News

Shin kana daga cikin mutanen da sukeson ayi azumi 30 ko 29 yes or no

Kuna daga cikin mutanen dake son ayi azumi talatin ko ashirin da tara yawancin lokaci ana yawan samun rudani a lokacin da azumi yazo karshe wasu suna son ayi talatin.

Amma kana daga cikin mutanen dakeson ayi talatin ko ashirin da tara ka bayyana mana a comment section domin jin ra’ayin ku mungode sosai da sosai aha.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈