World News

Wata kirista ta gawada azumi kafin karfe 4:00 ta suma sau biyu antafi da ita asibiti kalli yadda…

Tirkashi wata kirista mai suna Eniola fagbemi tace azumin da musulmai suke bashi da wahala saboda anayin sahur karfe 4:30 kuma asha ruwa da magriba hakanne yasa tace zata gwada.

Bayan tadau azumin ta fara shan wahala karfe 12:30 na rana kafin karfe hudu ta suma sau biyu nan da nan aka tafi da ita izuwa asibiti domin ceto rayuwarta kamar yadda jaridar hausa loaded ta rawaito.

Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da ziyartar wannan site mai Albarka thanks you.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈