World News
Yanzu yanzu kotu ta bada damar a rataye dan china daya kashe ummita a jihar kano kalli yadda….
Kotu ta bada damar a rataye dan china daya kashe ummita kamar yadda doka ta tanadar kamar yadda kuka sani a shekarun baya labarin yayi yawo na cewa dan china ya kashe yar nigeria yanzu kuma kotu ta yanke masa hukunci