World News

ku fada mana gaskiya maryam labarina tana karama tafi kyau kokuma yanzu data girma 💕

Wannan batun akan jarumar masana’antar kannywood ce wacce akafi sani da maryam labarina da gaske tana karama tafi kyau kokuma yanzu data girma.

Da yawa a cikin mutane zaka ga sunfi kyau suna kananu amma idan suka girma sai kaga kyan nasu ya ragu yanzu dai muna magana akan jaruma maryam labarina tana karama tafi kyau kokuma bayan ta girma ku bayyana mana a comment section.

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈