World News

Sunana zainab sulaiman mutane suna mamakin yadda nake tuqa keke napep a cikin gari

Sunana zainab sulaiman da tukin adaidaita sahu nake gudanar da al’amurana cikin sauki mutane da dama suna ganin abun mamaki ne mace take tukin adaidaita.

Mu al ummar musulmai abun mamaki ne ganin mace tana tukin adaidaita sahu muna fatan Allah ya hada kowa da rabonsa yasa mudace ameen summa ameen

Nasan masu sararo baza su rasa abun fada ba kubayyana mana ra’ayinku a comment section mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈