World News

jerin matan da adam a zango ya aura suka rabu guda shida (6) a halin yanzu bashi da aure ko guda daya

Jerin matan da jarumin masana’antar kannywood adam a zango ya aura suka rabu gaba daya jarumin ya auri mata har guda shida (6) kuma a yanzu basa tare da ko guda daya.

Mutane da yawa suna ganin kamar jarumin yana da auri saki amma kuma jarumin ya bayyanawa duniya cewa ba haka bane amma menene ra’ayinku akan wannan labarin.

Ku bayyana mana a comment section thanks for watching your content.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DANNA NAN KAGANI👈